Hadisai
ABUBUWAN DA SUKE ƁATA SALLAH
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 3064
An kai kukan Mutumin da yake jin kamar wani abu na sauti a cikinsa a lokacin salla,sai Annabi tsira da amincin Allah yace:kar ka fita daga salla har sai ka ji wata kara,ko ka ji wari
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5204