Hadisai
SUJJADAR RAFKANUWA DA TILAWA DA GODIYA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 3089
Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi-yayi musu sallar Azahar sai ya mike daga raka'a biyun farko, bai yi zaman tahiya ba, sai mutane suka mike tare da shi,har aka kammala salla, mutane suka jira sallamarsa: sai yayi kabbara yana daga zaune sai yayi sujjada guda biyu kafin yayi sallama,sannan sai yayi sallama
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4853
Hadisin zulyadaini cikin sujjadar rafkanuwa.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11231