Hadisai
SALLAR TSORO
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 5206
Yadda aka yi sallar tsoro ranar yakin faci da tsumma(zaturruqa'a)
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 7188
Manzon Allah SAW yayi mana Sallar tsoro a wasu kawanakinsa, sai wata Jama'a suka tsaya tare da shi, wasu kuma suka fuskanci abokan gaba, sai yayi musu raka'a xaya, sannan suka tafi, sai wasu kuma suka zo, sai yayi musa raka'a xaya, sai kowace Jama'a ta rama Raka'a xaixai.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi