Hadisai
TSAYUWAR DARE
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 12
- 3528
na kwana a wajan Gwaggwona Maimuna,sai Manzan Allah ya tashi yana salla da daddare,sai na tsaya a hagunsa,sai ya ruko kaina ya tsayar dani a damansa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3734
Idan Dayankuya tashi cikin dare, sai ya Harshensa ya fara Nauyi wajen karanta Kur'ani, bai san mai yake Karantawa ba to ya Kwanta
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3758
- 4202
Wanda ya yi tsayuwar dare a daren Lailatul ƙadari yana mai imani da neman lada za'a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5218
A kowane dare Annabi yana wutiri ko a farkon dare ko tsakiyarsa, ko karshensa, Kuma yakan tsaida Wutirinsa da Asuba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5443
Duk wanda ya yi barci a madadin jam’iyyarsa da daddare, ko wani kan abu daga ciki, to karanta shi tsakanin sallar asuba da sallar azahar
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5520
Ya ku mutane ku yaɗa sallama, ku ciyar da abinci, ku sadar da zumunci, ku yi sallah alhali mutane suna bacci, zaku shiga aljanna cikin aminci
Ingantacce neTirmizi da Ibnu Majah da Ahmad Suka ruwaito shi - 5789
"Idan dayanku yayi gyagyadi a cikin Sallah to ya kwanta har sai baccin ya tafi"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5828
"Dayanku yayi Sallah cikin Nishadi, Idan kuma ya gaji to yayi kwanciyarsa"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8285
Ya Ubangiji na miqa Wuyana zuwa gareka, kuma nayi Imani da kai, kuma na dogara a gareka, kuma na kawo qara zuwa gareka, kuma gareka nake neman Hukunci, to kayi mun gafarar abunda na gabatar da wanda na jinkirta, da kuma abunda na Voye da wanda na bayyana, da abunda kafi ni sani da shi a tare da ni, Babu Ubangiji sai kai
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10967
Manzon Allah ya yi tsayuwar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 11259
Wani mutum ya tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alokacin yana kan mimbari, me kake gani a kan sallar dare, sai ya ce: «Biyu-biyu ce
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi