Hadisai
SALLAR SHA-DA-FARI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 3174
Ya Manzon Allah, dukiyoyi sun halaka hanyoyi sun yanke, ka roƙa mana Allah Ya shayar da mu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5274
Annabi ya futo ranci Aokon ruwa, sai ya fuskanci Alkibla yana Addua, kuma ya juya kayansa baibai, kuma yayi Sallah Rakaa biyu, kuma ya bayya karatu.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi