Hadisai
ZAKKAR DABBOBIN GIDA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 4547
Babu Zakka a kasa da Ukiyya Biyar , ko kuma kasa da Rakuma Biyar, ko kasa da Buhu biyar.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 64632
Lokacin da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya aika shi zuwa Yaman sai ya umarce shi ya karɓi Tabi'i namiji ko mace (wanda yake bin uwarsa kiwo) daga dukkan (shanu) talatin
Ingantacce ne a baki dayan ruwayoyin saAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i da Ibn Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi