Hadisai
FALALAR AZUMI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 3546
Allah Ya ce: Dukkan aikin ɗan Adam nasa ne, sai azimi, lallai shi nawa ne kuma nine zan yi sakayya da shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3738
Lallai a cikin aljanna akwai wata ƙofa ana kiranta Rayyanu, masu azumi ne za su shiga ta cikin ta a ranar Alƙiyama, ba wanda zai shiga ta nan in ba su ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4196
Wanda ya azumci Ramadan yana mai imani da neman lada za'a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5863
Duk wanda yake da iko a cikinku to ya yi aure, domin cewa shi ne yafi rintse ido, kuma ya fi katange farji, wanda ba zai iya ba to na umarce shi da azimi, domin shi kariyane gare shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6399
Duk wanda ya yi Azumi daya Saboda Allah Allah zai sanya wani gwalalo tsakaninsa da Wuta kamar nisan Sama da Kasa
Hasan neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 10107
Idan (watan) Ramadan ya zo sai a buɗe ƙofofin aljanna, kuma a kukkule ƙofofin wuta, a ɗaɗɗaure shaiɗanu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi