Hadisai
AZUMIN MASU UZURI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 4439
Masu buda baki yau sun tafi da Ladan yau
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4503
Azimi a halin tafiya bai zama daga aikin alheri ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4505
Mun fito tare da Manon Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi a cikin watan Azumin Ramalan, cikin wani matsanancin zafin rana, har sai da takai dayanmu yana dora hannunsa akan sa sabida tsananin zafin Rana kuma cikinmu babu mai Azumi sai Manzon Allah in Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi da kuma Abdullahi Dan Rawaha
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi