Hadisai
ABIN DA YAKE HALATTA GA MAI AZUMI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 4507
Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi game da Azumi a lokacin tafiya sai ya ce: "idan kaga dama kayi Azumi in kuma kaga dama ka sha ruwanka"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4522
Cewa Annabi - Tsira da Aminci Allah ya yarda da shi -ya kasance Asuba tana Riske shi a halin yana cikin Janaba daga Ahalinsa, Sannan yayi Wanka yayi Sallah kuma ya yi Azumi"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi