Hadisai
ABIN DA YAKE HARAMTA A KAN MAI AZUMI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 4526
Annabi ya hana yin azumi Ranar jumu'a ne? ya ce: Ey
Ingantacce neAl-Nasa'i Ya Rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4527
Mun halarci idi tare da Umar ɗan Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - sai ya ce: "Waɗannan kwanaki biyun Mazon Allah - tsira da Amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana azimtarsu: Ranar buɗa bakinku daga aziminku, ɗaya ranar kuma kuna cin abin layyarku a cikinta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4542
Babu wani azumi sama da azumin dan uwana Dawud - wani bangare na zamani - yayi azumi wata rana bai azumci yini ba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi