Hadisai
LI'ITIKAFI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 2754
- 4459
Duk wanda ya yi E'itikafi tare da ni to yayi a goman karshe domin nagani a wannan daren sannan kuma aka ikin ruwa da tabo tun daga , mantar dani, kuma hakika na ganni inayin Sujada a cikin tabo da ruwa safiyarta , to ku nemi riskarta a cikin goman karshe na watan.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4495
Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana i'itikafin goman ƙarshe na Ramadan, har Ya koma ga Allah , sannan matansa suka yi i'itikafi a bayansa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4534
Lallai Shaidan yana gudu a jikin Mutum kamar yadda jini yake gudu a jikinsa, kuma inajin tsoron kada ya jefa wani sharri a cikin zukatanku ko ya fadi wani abu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4548