Hadisai
HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLACIN HARAMI DA MASALLACIN ANNABI DA BAITUL MAƘDIS
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 4494
Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai dai akwai Jahadi da Niyya, kuma idan aka nemi ku futo yaki to futo
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4543
An kashe carbi biyar, dukkansu masu zina, a cikin harami: hankaka, gawa, kunama, budurwai
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6381
Madina Harami ce tsakanin Dutsen Eir har zuwa Dutsen Sauru, sabda haka duk wanda ya farar da wata Barna a cikinta, ko ya boye wanda ya farar da ita, to La'antar Allah ta tabbata a gare shi da Mala'ikun Allah da Mutane baki daya, Kuma Allah ba zai karbi komai daga gare shi ba na tuba ko kuma na fansa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10104
- 10603
Kada mace ta yi tafiya, tafiyar kwana biyu sai da mijinta tare da ita ko muharraminta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi