Hadisai
ABUBUWAN DA IHRAMI YAKE HANAWA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 4
- 3180
a yayin da wani mutum ke tsaye a filin arfa, kwatsam sai ya fado daga kan dabbar da yake kai, sai ta taka shi- ko kuma ya ce: ta kayar da shi sai manzon Allah ya mai tsira da aminchi ya ce: ku wankeshi da ruwa da kuma magarya, ku yimasa likkafani a cikin tufafin sa, kada ku saka masa turare ko kafur, kada ku lullube masa kan shi, domin shi za`a tashe shi a ranar alqiyama yana talbiyyah
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4532
- 4544
Ba ya sa riga, rawani, sarafans, brassiere, ko takalmi, amma ba wanda zai iya samun takalmi, saboda haka bari ya sa takalmi ya yanke gindinta
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5772
"Na yi Kyautar Jakin dawa ga Manzon Allah -tsra da Amincin Allah su tabbata a gare shi"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi