Hadisai
FIDYA DA BIYAN ABIN DA AKA FARAUTA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 1
- 4536
Aka kai ni wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kwarkwata suka bazu a fuskata. Ya ce: Ban ga zafin ba, ya isa gare ku abin da na gani - ko ban ga kokarin ba - ya kai gare ku abin da na gani! Kuna samun tunkiya? Na ce: A'a. Ya ce: Ku yi azumin kwana uku, ko ku ciyar da miskinai shida
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi