Hadisai
HARAMTACCEN CINIKI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 5850
- 5851
- 5852
Cewa - Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya hana sai da yayan itace har sai sun bura ya hana mai saye da kuma mai sayarwa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5853
"lallai Annabi ya Hana siyar da Walittaka ko kyautarta"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5918
Ka ku tari hanya, kuma kada dayanku yayi cikin akan cinikin Dan uwansa, kuma kada kuyi keta, kuma kada Mutumin birni ya siyarwa da Mutumin kauye kayansa, kuma kada ku daure hantsar rakuma ko dabbobi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5919