Hadisai
MATAN DA AKA HARAMTA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 6090
Ba'a hada tsakanin Mace da gwaggwanta ko kuma tsakaninta da Innar ta
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6162
Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce game da 'Diyar Hamza: "Bata halatta a gare ni ba, domin shayarwa ta haramta abin da nasaba take haramtawa, kuma ita Diyar Dan uwana na shayarwa ne
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi