Hadisai
Falalar ilimi da muhimmancinsa
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 65045
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ambaci wani abu, sai ya ce: "Wannan a lokacin tafiyar ilimi kenan
Ingantacce ne ta wani bangarenIbnu Majah ne ya ruwaito shi - 65047
Kada ku nemi ilimi dan ku yi wa malamai alfahari da shi, ko ku yi musu da wawaye da shi
Ingantacce neIbnu Majah ne ya ruwaito shi - 65566