Hadisai
ABUBUWAN DA AKA HANA FURTAWA DA ILLOLIN HARSHE
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 6379
Wanda ya rantse sai ya ce a cikin rantsuwarsa: Na rantse da Lata da Uzza, to ya ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, wanda ya ce wa abokinsa: Zo mu yi caca tare, to ya yi sadaka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6984
Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6987
Ku xauke abunda yake kanta ita ku kyaleta; saboda la'ananniya ce
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8877
Idan Mutum ya ce Mutane sun halaka, to shi ne ya halaka su
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65124
Abubuwa guda huɗu wanda ya kasance a cikinsa to ya zama munafiki tsantsa, wanda ya kasance a tare da shi akwai wata ɗabi'a daga cikinsu to ya kasance akwai ɗabi'a ta munafunci a tare da shi har sai ya barta: Idan zai yi magana sai ya yi ƙarya, idan an ƙulla yarjejeniya da shi sai ya yi yaudara, idan ya yi alƙawari sai ya saɓa, idan an yi faɗa da shi sai ya yi fajirci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi