Hadisai
ƘANƘAN DA KANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 5655
"wani lokaci Kuyanga daga cikin Kuyangin Madina tana kama Hannun Annabi tayi ta Jansa duk inda ta so"
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 6216
"Da za'a gayyaceni zuwa kafar Akuya ko cinya zan amsa"
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 10969
- 10970
Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 10971
Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 10972
Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi