Hadisai
JINƘANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 11
- 3110
Shin bana ba ku labari ba game da Jujal, wanda babu wani annabi da ya zantar da mutanensa shi ? lallai shi mai ido ɗaya ne, kuma shi zai zo a tare da shi akwai kwatankwacin aljanna da wuta,
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3226
Lallai cewa Annabi ya kasance yana Sallah kuma ya na dauke da Umama Yar Zainab Yar Annabi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3337
Lallai cewa Allah Maigirma da Daukaka ya nade mun kasa, sai da nagano daga bangon gabas zuwa bangon yamma , ku ma cewa lallai Al'umma ta Mulkinta zai kai inda aka nunamun, kuma anbani Taskoki biyu Ja da fara.
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Muslim ne ya rawaito shi - 3381
- 3537
Ananbi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba, sai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci, sai Manzo ya fito kansa yana digar da ruwa yana cewa: ba don kar in takurawa al'ummata ba, da na umarce su da yin wannan sallar a irin wannan lokacin.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4228
Idan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - zai bar aiki, kuma zai so yin aiki da shi; Tsoron mutane su yi aiki da shi, to, za a ɗora musu.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4249
Ba na zuwa sallah, kuma ina so in tsawaita, saboda haka na ji yaron yana kuka, don haka sai na wuce cikin addu'ata na ƙi jinin mahaifiyarsa
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4970
Kwatankwacinku da kwatankwacinku kamar na mutumin da ya kunna wuta ne, sai ya sa ciyawa da shimfiɗar ciki suka fado a ciki, yayin da yake ƙona su daga gare ku, ni kuwa na karɓi namanku daga gare ku.
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5440
Wanda ba ya jin kai ba ba za'a ji kansa ba
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5457
Ya Jibrilu, je wurin Muhammad ka ce: Za mu faranta maka a cikin alummarka ba matan ka ba
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10955
Manzon Allah SAW ya shafi Hannunsa a fuskarsa kuma yayi mun Addu'a , sai ya rayu shekara xari da Ashirin kuma babu komai a kansa sai 'Yan gasuka kaxan farare
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi