Hadisai
KUKANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 1
- 10653
Naga Manzon Allah SAW yana Sallah a cikin qirjinsa da wani Ruri Kamar Rurin Dutsen Niqa saboda Kuka SAW
Ingantacce neAl-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi