Hadisai
TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A HUƊUBOBI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 1
- 5817
"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi