Hadisai
TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A YIN TSARKI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 3030
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruwa da kuma sanda sai ya yi tsarki da ruwa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3063
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya tashi da daddare yana goge bakinsa da asuwaki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3131
Ya nuna min a cikin mafarki cewa kun sanya shara, sai maza biyu suka zo wurina, ɗayansu ya fi ɗayan girma, don haka na kusanci su biyun
Ingantacce neBukhari Ya Rawaito shi Mu'allak amma ta Sigar Yankewa - Muslim ne ya rawaito shi