Hadisai
TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A SALLAH
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 8
- 3062
Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa - 3177
- 3220
Cewa annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan yana sallah yana buɗa tsakanin hannayensa har sai farin hammatarsa ya bayyana
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4226
Na yi salla tare da Annabi -SAW- a wani dare, kuma ya tsawaita tsayuwa har sai na damu da wani abu mara kyau! Aka ce: Me kuke sha'awa? Ya ce: Na so in zauna in barshi.Daga Ibn Masoud - Allah ya yarda da shi - ya ce: Na yi salla tare da Annabi -SAW- a wani dare, kuma ya tsawaita tsayuwa har sai na damu da wani abu mara kyau! Aka ce: Me kuke sha'awa? Ya ce: Na so in zauna in barshi.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4247
Cewa Annabi –SAW- ya kasance yana bacci a farkon dare, yana tashi a qarshen dare yana sallah
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4829
- 5320
Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul Insan
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5817
"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi