Hadisai
Kaɗaita Allah cikin Rububiyya
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 3413
Kujerar tana cikin karaga sai dai kamar zoben karfe da aka jefa a tsakanin bayana na masu gidan.
Ingantacce neIbnu Abi Shaiba ne ya rawaito a Babin Magana kan Al'arshi - Al-Thahabi Ya Rawaito shi a Babin Uluwwi (Daukakar Allah bisa Bayinsa( - 5359
Na tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Wanne zunubine mafi girma a wurin Allah? ya ce: " Ka sanyawa Allah kishiya alhali Shi Ya halicceka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5931
Mafi tsananin azaba a wurin Allah a ranar Alkiyama wadanda suke kwaikwayon halittar Allah
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10098
Babu wani mutum da zai shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma (Annabi) Muhammad Manzon Allah ne da gaske daga zuciayarsa sai wuta ta haramta a gareshi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65010
Shin kun san mai Ubangijinku Ya ce?" Suka ce: Allah da Manzonsane mafi sani, ya ce: "Mumini da kafiri sun wayi gari daga bayina
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65068
Shin wanda ya tafiyar da shi akan kafafuwa biyu a duniya bai zama yana da iko akan ya tafiyar da shi akan fuskarsa ranar Alkiyama ba?
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66522