Hadisai
KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 14
- 6010
"Na shiga wajen Annabi a halin yana shakuwa sai na Shafe shi"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6038
ko kana ganin na yi ta yi maka tayi don in kwace maka Rakuminka? Karbi Rakuminka da kudinka, na barmaka shi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6222
Babu wani mutum da zai yi mini sallama har sai Allah Ya dawo mini da raina har sai na mayar masa da sallamar
Sanadinsa Hasan neAbu Dawud ne ya Rawaito shi da Kuma Ahmad - 8298
- 10953
Lallai Manzon Allah SAW yayi tofi a Qafar Amr Bn Mu'az lokacin da Qafarsa ta cire kuma ya warke
Ingantacce neIbnu Hibban ne ya Rawaito shi - 10955
Manzon Allah SAW ya shafi Hannunsa a fuskarsa kuma yayi mun Addu'a , sai ya rayu shekara xari da Ashirin kuma babu komai a kansa sai 'Yan gasuka kaxan farare
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10956
Ban tava yin ciwon kai ba ko ciwon Ido tunda Manzon Allah SAW ya shafi fuskata, kuma yayi mun tofi a idona a ranar Khaibar lokacin da ya bani Tuta
Hasan neAbu Ya'ala ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10958
- 10960
- 10961
Manzon Allah SAW ya shogo mana sai ya yi baccin Rana a wajrnmu sai yayi Gumi sai Mahaifiyata ta zo da kwalba, sai ta fara zuba gumin a cikinta
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10962
- 10963
- 10964
Manzon Allah SAW ya ce da ni: "Matso kusa da ni" sai na Matso kusa da shi
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi - 10965