Hadisai
TAFSIRIN AYOYI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 10
- 65026
Alkiyama ba zata tashi ba har sai rana ta bullo ta mafadarta, idan ta bullo mutane suka ganta sai su yi imani gaba dayansu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65035
Za’a zo da mtuwa kamar siffar farin rago da sirkin baki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65061
Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
Ingantacce neTirmizi ne ya ruwaito shi - 65062
Idan kaga wadanda suke bin masu kama da juna daga gareshi to wadannan su ne Allah Ya ambata, to ku gujesu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65065
Za'a kirga a binda suka ha'inceka suka saba maka suka yi maka karya, da kuma ukubar da ka yi musu
Mai Rauni neTirmizi ne ya ruwaito shi - 65071
Lallai abin da kake faɗa kuma kake kira zuwa gareshi mai kyau ne, ina ma dai ka sanar da mu cewa akwai kaffara ga abin da muka aikata
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65074
Ya ku mutane lallai Allah Ya kawar muku da wautar Jahilci da jiji da kai da iyayen da take sa su
Ingantacce neTirmizi da Ibn Hibban ne suka rawaito shi - 65075
{Sannan lallai wallahi za a tambayeku a wannan yinin game da ni'ima}
Hasan neTirmizi ne ya Rawaito shi - 65285
a'a ku ce: Mun ji mun bi, muna neman gafarKa ya Ubangijinmu makoma tana wurinKa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65303
Mabuɗan gaibu biyar ne
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi