Hadisai
ALJANU
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 8264
An halicci Mala'iku daga Haske, kuma an halicci Aljanu daga garwashin Wuta, kuma an halicci Adam daga abunda ya Wasaftamuku
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10409
- 10562
- 10569
Shaidan yana sanya kursiyin sa akan ruwa, sannan ya tura kamfanonin sa, kuma babbar jarabawa ta kusantar dasu kusa dasu.
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65012
Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya maida makircinsa zuwa wasiwasi
Ingantacce neAbu Dawud da Nasa’i a cikin Alkubra - 65105
Wannan wani Sahiɗan ne ana ce masa khinzab, idan ka ji shi ka nemi tsarin Allah daga gare shi, ka yi tofi a hagunka sau uku
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi