Hadisai
SAUKAR ALƘUR'ANI DA TATTARASHI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 10
- 4217
Allah - daukaka da daukaka - sun bi wahayi zuwa ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kafin rasuwarsa har ya mutu mafi yawan abin da aka saukar.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10840
- 10841
Annabin Allah SAW ya kasance idan an saukar Masa da Wahayi yakan shiga qunci fuskarsa ta turvune
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10842
Lalai cewa yana sauka ga Manzon SAW a safiya mai tsananin Sanyi, sannan goshinsa ya riqa tsatsafar da gumi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65051
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya sanin rabewar sura har sai {Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai} ta sauka a gare shi
Ingantacce neAbu Dawud ne Ya Rawaito shi - 65231
Babu wani Annabi daga cikin Annabawa face an ba shi daga cikin ayoyi waɗanda mutane za su yi imani da shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65300
- 65312
- 65331
Da a ce mutum ya yi nufin yin fanɗara alhali shi yana Adan Abyan da Allah Ya ɗanɗana masa azaba mai raɗaɗi
Ingantacce neAhmad da Hakim ne suka ruwaito shi - 66034
Ku saurara lallai cewa giya haƙiƙa an haramtata
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi