Hadisai
MATAKAN HUKUNCIN ALLAH DA NA ƘADDARA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 4811
- 8317
Anyi jayayya tsakanin Annabi Adam da Musa, sai Musa ya ce da shi ya kai Adam ka tozarta mu ka futar da mu daga cikin Aljanna, sai Adam ya ce da shi: Ya kai Musa Allah ya zaveka da yin Magana kuma yayi maka rubutu da Hannunsa, shin ka zargeni kan Alamarin da Allah ya qaddara shi kafin ya halicce ni da Shekara Arba'in? Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa, Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8927
- 10415
Lallai Allah madaukakin sarki ya halicci halittun sa a cikin duhu, kuma ya jefa su daga hasken sa, saboda haka duk wanda ya same shi daga wannan hasken to ya shiryu, wanda kuma ya aikata shi ya ɓace, sai nace: Alƙalami ya bushe, mai sanin Allah
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 65037
- 65038
Allah Ya rubuta abinda ya kaddarawa halittu kafin Ya halicci sammai da kasa da shekara dubu hamsin
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65039
Kowanne abu da kaddara ne, har gajiya da dabara, ko kuma wayo da gajiya
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi