Hadisai
MAS'ALOLIN HUKUNCIN ALLAH NA ƘADDARA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 4204
Wanda Allah Yake nufinsa da alheri zai shafeshi da rashin lafiya (zai jarrabeshi)
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 4849
Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga mai ɗaga murya da mai aske kanta da mai tsaga kayanta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5493
Mumini kakkarfa ya fi alkairi da soyuwa a wajen Allah sama da mumini rarrauna, akwai alkairi a kowanne,
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5737
"Idan kuka ji faruwar Annoba a wani gari, to kada ku shige shi, kuma idan ta faru a gari kuna cikinsa, to kada ku futa daga cikinsa"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8929
- 11202
Idan Allah ya so karvar ran wani Bawansa a wata Qasa sai ya sanya wata buqata a can
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Al-Tayalisi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 11203
Idan Allah yana son Al-kairi ga Bawa sai yayi anfani da shi kafin Mutuwarsa
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi