Hadisai
ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 3408
Babu sihiri da yake halatta sai mai sihiri
Hasan neIbnu Abi Hatim ya rawaito shi - Al-Khattabi Ya Rawaito shi - 5981
- 5989
Dukkan wanda ya ɗosani wani yanki na ilimin taurari, to, haƙiƙa ya ɗosani wani yanki na tsafi, ya ƙara abin da ya ƙara
Ingantacce neAbu Dawud ne ya rawaito shi da Ibnu Majah da Ahmad - 65010
Shin kun san mai Ubangijinku Ya ce?" Suka ce: Allah da Manzonsane mafi sani, ya ce: "Mumini da kafiri sun wayi gari daga bayina
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65093
Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65094
Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
Ingantacce neTirmizi da Nasa'i da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka rawaito shi