Hadisai
MAS'ALOLIN JAHILIYYA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 3395
Yaku mutane na haneku da wuce gona da iri a addini, kadai wuce gona da iri a addini shi ya halaka wadanda ke gabanku
Ingantacce neIbnu Majah da Nasa'i da Ahmad ne suka ruwaito shi - 3402
cewa an tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - game da ambulaf? Ya ce: Aikin Iblis ne.
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3407
Babu cuta mai yaɗuwa zuwa ga wani (da karantanta) babu canfi, ko mujiya, ko Safar, kuma ka guje wa kuturu kamar yadda kake guje wa zaki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5380
Wanda ya mari kunci, kuma ya yaga aljihuna, kuma ya yi ihu irin ta Jahiliyya to ba shi tare da mu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5981
- 8918
Wannan kalmar ta gaske aljani ya fauceta ne, sai ya yi kyarkyararta a kunnen abokin harkarsa irin kyarkyarar kaza, sai su cakuɗata da ƙarya sama da ɗari
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi