Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi
Rubutun Larabci
عن أنس رضي الله عنه قال: نَهى رسول الله صلى الله عليه وسلم أن تُصْبَرَ البَهائِم.
Fassara
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce:"Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanatsaure hantsar Dabbobi"
Sharhi
Anas -Allah ya yarda da shi- yana bada labari game da hanin Annabi SAW kan a xaure Dabba da ranta don a kasheta da Ranta da harbi da kibiya, ko mai kama da hakan har ta Mutu; kuma ya hana hakan saboda a cikinsa akwai Azabtar da Dabbobi
Sharhi: العربية
يخبر أنس رضي الله عنه عن نهي النبي صلى الله عليه وسلم أن تُحبس البهائم وهي حية لتُقتل بالرمي ونحوه حتى تموت؛ ونهى عن ذلك لما فيه من تعذيب الحيوان.
- النهي عن قتل الحيوان صَبرًا.
- تحريم حبس الحيوان لغير مصلحة.
- رحمة الإسلام بالحيوان ورعايته لحقوقه قبل تشريعات الغرب.