Hadisai
HAƘƘOƘIN DABBOBI A MUSULUNCI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 5935
"Kaji Tsoron Allah cikin wadan nan Dabbobin da basa Magana, saboda ku hau su suna lafiya, kuma kuci (Namansu) Lafiya
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 8890
Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanatsaure hantsar Dabbobi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8891
Manzon Allah SAW ya ga wani jaki an masa zanen wuta a fuskarsa, sai ya Musanta hakan
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8892
Babu wanda yake yin azaba da wuta sai Ubangijin wuta
Ingantacce neAbu Dawud ne Ya Rawaito shi - 8893
Manzon Allah SAW ya hana duka a fuska, da shaushawa a Fuska
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10100
Ganin cewa kare na zaune a cikin kududdufi, kuma kusan kishirwa ta kashe shi, lokacin da wata karuwa ta ganta a matsayin karuwa ga Banu Isra'ila, don haka ta firgita da shi.
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi