Hadisai
RANTSUWA DA BAKANCE
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 16
- 2938
Sa'ad Dan Ubada ya yi wa MAanzon Allah fatawa game da alwashi da mahaifiyarsa ta yi, wanda hara ta murtu bata cika shi ba? , sai Manzon Allah tsira da amincin Allah yace: sai ka yi mata
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2960
ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa da alheri, kawai ana fitar da shi ne daga marowaci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2961
Lallai ni wallahi - in Allah Ya so - bana rantsuwa, sai inga waninta mafi alheri daga gareta. sai na yi kaffarar rantsuwata, kuma nazowa wanda shi ne mafi alherin
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2977
Sulaiman Xan Dauda -Amincin Allah a gare shi ya ce: "Na rantse a wannan Daren zan taki Matana guda Saba'in kowace mace daga cikin su zata haifi Yaron da zaiyi jahadi a Tafarkin Allah
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2979
Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2980
Duk wanda ya rantse akan wata rantsuwa alhali shi yana fajiri a cikinta dan ya ci dukiyar wani mutum musulmi, to zai gamu da Allah alhali Shi yana Mai fushi akansa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2996
Duk wanda ya rantse kan wata rantsuwada ya takure kansa da ita yana son karvar Dukiyar wani Musulmi, kuma a halin Qarya ya ke, zai gamu da Allah SWT yana fushi da shi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3001
Yar uawata tayi bakancen zata je dakin Allah babu Takalmi, sai ta \umarce ni da na tambayi Manzon Allah SAW sai na tambaye shi, sai ya ce: ta tafi kuma tana iya hawan abin hawa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3004
Ya kai Abdurrahman Dan Samra, Kada ka nemi Mulki, sabida Idan aka baka sabida kai ka nema to sai abarka da ita
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3054
Wanda ya yi rantsuwa sannan ya ga cewa Allah yana jin tsoron ta, to sai taqawa ta zo
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6374
Babu wani Sauran Maraici bayan Balaga, ko kuma hakurin wuni zuwa dare
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - 6375
Sayyadin Abubakar -Allah ya yarda da shi- ya shiga wajen wata Mata daga Kabilar Ahmas ana kiranta da Zainab, sai ya ganta bata Magana
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 8963
Ga ɗayanku ya koma ga rantsuwarsa a cikin danginsa, ya yi zunubi tare da Allah - Maɗaukaki - ya ba da kaffarar da Allah ya ɗora masa.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8965
Wanda ya rantse ya ce: Ni barrantacce ne daga Musulunci, kuma idan maƙaryaci ne, to ya kasance kamar yadda ya faɗa, kuma idan ya kasance mai gaskiya, to ba zai dawo Musulunci ba cikin kwanciyar hankali
Ingantacce neAl-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10993
- 64675
Kaffarar bakance ita ce kaffarar rantsuwa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi