Hadisai
TUFAFI DA KWALLIYA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 10
- 2970
Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4237
Maimakon haka ya sanya siliki wanda ba shi da halitta
Ingantacce neBuhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa - 4292
Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, kuma halal ne ga matansu
Ingantacce neAbu Dawud da Nasa'i da ibn Majah ne Suka Rawaito shi - 6373
Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8905
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji
Ingantacce neNasa'i ya rawaito shi cikin Alkubra da Ibnu Majah da ma'anarsa haka kuma Ahmad suka ruwaito shi - 8907
Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8911
Kada ku tsige Furfura, saboda cewa shi Haske ne ga Musulmi a Ranar Al-qiyama
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - 58099
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya la'anci mai yin ƙarin gashi da wacce ta nemi a yi mata ƙarin gashi, da mai yin zane a jiki da wacce ta nemi a yi mata
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65416
Kada ku hana bayin Allah mata (zuwa) masallatan Allah, saidai su fita alhali ba su yi mummunar shiga ba
Hasan neAbu Dawud ne Ya Rawaito shi - 66386
Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wuta
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi