Hadisai
ABUBUWAN SHA NA HARAMUN
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 8369
"Aan tambay Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi-game da giya da ake daukanta a matsayin tsumi? sai ya ce: A'a"
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 58259
Dukkan abinda yake sa maye to giya ne, kuma dukkan abinda yake sa maye haramun ne, wanda ya sha giya a duniya sai ya mutu alhali shi yana mai dawwama a shan ta bai tubaba, to ba zai sha ta a lahira ba
Ingantacce neMuslim ne ya ruwaito shi, shi kuwa Bukhari ya ruwaito jimla ta karshe ne ta Hadisin - 66034
Ku saurara lallai cewa giya haƙiƙa an haramtata
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66036
Duk abinda mai yawansa yake sa maye to kaɗan ɗinsa haramun ne
Hasan neAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 66536
Dukkan abin da yake sa maye haramun ne.
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka ruwaito shi