Hadisai
FALALOLIN BIN IYAYE
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 3493
Adalcin adalci shine dangantakar mutum, dangin mahaifinsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3718
- 3775
Uba yana samun lada ne kawai idan ya same shi da dukiya, ya saye shi ya 'yantar da shi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5361
Yardar Allah tana cikin gamsuwa ta iyaye, da fushin Allah a cikin fushin iyaye
Hasan ne ta wani SanadinAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 10417
Wasu Mutane Uku sun futo suna tafiya sai Ruwan sama ya sauko, sai suka shiga cikin Kogo. sai Dutse ya rufe su
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 58188
Na ce ya Manzon Allah: Waye wanda zan fi yi wa biyayya? Ya ce: «Mahaifiyarka, sannan mahaifiyarka, sannan mahaifiyarka, sannan babanka, sannan mafi kusa sai mafi kusa
Hasan neAbu Daud ne ya ruwaito shi da Kuma Tirmizi da Ahmad