Hadisai
FALALOLIN ZIKIRI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 22
- 3007
- 3575
Shin ba na baku labari da mafificin ayyukanku ba, kuma mafi tsarkinsu a gurin Mamallakinku, mafi ɗaukakarsu a darajojinku
Ingantacce neTirmizi da Ibnu Majah da Ahmad Suka ruwaito shi - 3719
Masu kaɗaitawa sun rigaya
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3791
Na haɗu da (Annabi) Ibrahim a daren da aka yi Isra'i dani sai ya ce: Ya Muhammad, ka yi wa al'ummarka sallama daga gareni, kuma ka basu labarin cewa aljanna mai daɗin turɓaya ce mai daɗin ruwa ce
Hasan ne a baki dayan Riwayoyin saTirmizi ne ya ruwaito shi - 3910
Babu wasu mutane da suke tashi daga wani wurin zaman da ba sa ambaton Allah a cikinsa, face sun tashi kamar mushen jaki, kuma suna masu asara
Ingantacce neAbu Dawud ne Ya Rawaito shi - 4558
Shin yanzu haƙiƙa Allah Bai sanya muku abinda zaku dinga sadaka dashi ba? lallai dukkan tasbihi sadaka ne, dukkan kabbara sadaka ce, dukkan tahmidi sadaka ce, dukkan hailala sadaka ce, horo da aikin alheri sadaka ne, kuma hani daga abin ƙi sadaka ne, a cikin tsokar ɗayanku ma sadaka ne
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4716
Kada harshenka ya gushe yana ɗanye daga ambatan Allah
Ingantacce neTirmizi da Ibnu Majah da Ahmad Suka ruwaito shi - 4809
Ya ku mutane, ku tuba zuwa ga Allah, lallai cewa ni ina tuba zuwa gareShi a yini sau ɗari
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4817
Wani bawa ya aikata wani zunubi, sai ya ce: Ya Allah Ka gafarta min zunubina
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5402
Shin ba zan gaya muku abin da nake son fada wa Allah ba? Mafi soyuwa ga magana ga Allah: Tsarki ya tabbata ga Allah da yabo
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5454
- 5477
Sauran mutanen kirki babu abin bauta sai Allah kuma tsarki ya tabbata ga Allah, Allah ya fi girma kuma godiya ta tabbata ga Allah kuma babu wani karfi a kusa kuma babu wani karfi sai Allah
Ingantacce ne a baki dayan Riwayoyin saIbnu Hibban ne ya Rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - 5510
Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah
Ingantacce ne ta wani bangarenIbnu Abi Hatim ya rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi - 5516
Wanda ya ce: Tsarki ya tabbata ga Allah, haɗi da gode masa. A yini sau ɗari, za a share masa laifukansa ko sun kasance kamar kumfar kogi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5517
Wanda ya ce: Babu abin bautawa da cancanta sai Allah, shi kaɗai ba shi da abokin tarayya, mulki na sa ne, godiya ta sa ce, Shi mai iko ne a kan komai. Sau goma
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5522
"Allah Madaukakin Sarki yana cewa: Ni ina tare da Bawa na ko yaushe ya anbace ni kuma Labbansa suka Motsa saboda ni"
Ingantacce ne ta wani bangarenIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Bukhari Ya Rawaito shi Mu'allak amma ta Sigar Yankewa - Ahmad ne ya rawaito shi - 6218
Allah baiyi izini ga Annabi da wani Abu ba kamar yadda yayi izini da ya kawata Muryasa da Qur'ani
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 65086
Idan ladani ya ce: Allah ne mafi girma, Allah ne mafi girma, sai ɗayanku ya ce: Allah ne mafi girma Allah ne mafi girma
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65087
Idan kun ji ladani; to, ku faɗi irin abin da yake faɗa, sannan ku yi min salati
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65105
Wannan wani Sahiɗan ne ana ce masa khinzab, idan ka ji shi ka nemi tsarin Allah daga gare shi, ka yi tofi a hagunka sau uku
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi