Hadisai
LADUBBAN MAFARKI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 3285
Idan ɗayanku ya ga wani abu a mafarkinsa da yake son sa to shi daga Allah ne, sai ya godewa Allah a kansa kuma ya bada labarin shi, idan kuma ya ga wanin hakan daga abinda yake ƙi, to kawai shi daga Shaiɗan ne, to sai ya nemi tsari daga sharrinsa, kuma kada ya fadawa kowa, to shi (mafarkin) ba zai cutar da shi ba
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 3564
- 3586
- 3633
- 3795
Babu wani abin da ya rage daga annabci sai bushara
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 4192
Duk wanda ya gan ni a cikin mafarki zai gan ni a farke - ko kuma kamar ya gan ni a farke - Shaidan ba zai yi koyi da ni ba.
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6979
Mafi Qaryar Qarya cewa a Mutum ya nunawa Idanuwansa abunda basu gani ba
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi