Hadisai
LADUBBAN ATISHAWA DA NA HAMMA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 3317
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance idan zai yi atishawa, yana sanya hannunsa - ko tufafinsa - a bakinsa, kuma ya runtse - ko matse - muryarsa da shi
Ingantacce neAbu Daud ne ya ruwaito shi da Kuma Tirmizi da Ahmad - 3433
Idan dayanku ya yi atishawa, to ya ce: Godiya ta tabbata ga Allah, kuma dan’uwansa ya ce masa, Allah ya yi muku rahama. Idan ya ce masa: Allah ya yi maka albarka, Bari ya ce: Allah yayi muku jagora kuma ya yi sulhuIdan kun dafa kayan yaji, sai ku kara ruwa, kuma ku yi wa makwabta alkawari da ku.
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 3706
Hakkin musulmi akan musulmi guda biyar ne: Maida sallama, da gaida mara lafiya, da bin jana'iza, da amsa gayyata, da gaida mai atishawa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5280
Idan ɗayanku zai yi hamma to ya riƙe bakainsa da hannunsa, domin cewa Shaiɗan yana shiga
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5343