Hadisai
FA'IDOJIN ZIKIRIN ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 14
- 3037
- 3636
Ni ina inda zatan bawaNa yake, kuma Ni ina tare da shi lokacin da yake ambatona
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3731
Shaiɗan yana ƙulli uku akan ƙarshen kan ɗayanku idan ya yi bacci, yana buga (hannunsa) akan kowane ƙulli, ka yi dare mai tsawo, sai ka yi bacci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3762
Shin ɗayanku zai gaza wajen samun kyakykyawan aiki dubu a kowace rana?
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4177
Misalin wanda yake ambatan Ubangijinsa da wanda ba ya ambatan Ubangijinsa, kamar rayayye ne da matacce
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4201
Tsarki ya tabbata ga Allah da yabonSa, za a dasa masa bishiyar dabino a cikin aljanna
Ingantacce neTirmizi ne ya ruwaito shi - 6259
- 8305
- 10576
Duk wanda ya ce: Ina neman gafarar Allah, wanda babu wani abin bautawa face Shi wanda yake rayayye kuma mai rai kuma ya tuba zuwa gare Shi, an gafarta masa zunubansa, koda kuwa ya tsere daga cikin rarrafe
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - 65004
- 65013
Shaidan yana zo wa dayanku sai ya ce: Waye ya halicci kaza? waye ya halicci abu kaza? har ya ce: Waye ya halicci Ubanugijinka? idan ya ga haka to (sai) ya nemi tsarin Allah ya kuma hanu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65905
Wanda ya ce: (Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai Ya ke ba shi da abokin tarayya, mulki naSa ne, godiya taSa ce, kuma Shi Mai iko ne a kan dukkan komai) sau ɗari a cikin yini
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66234
(Mutum) bakwai Allah - Maɗaukakin sarki - Zai inuwantar da su a cikin inuwarSa ranar da babu wata inuwa sai inuwarSa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66526