Hadisai
LADUBAN ADDU'A
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 4
- 5100
- 5499
Lalle Ubangijinku Mai kunya ne kuma Mai karamci ne, Yana jin kunyar bawanSa idan ya ɗaga hannayensa zuwa gare Shi Ya dawo da su babu komai
Hasan neAbu Dawud da Tirmizi da Ibn Majah ne Suka Rawaito shi - 5886
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana son Addu'ar da ta tattaro komai, kuma yana ƙyale wacce ba ita ba
Ingantacce neAbu Dawud ne ya Rawaito shi da Kuma Ahmad - 5978
Kada ɗayanku ya ce: Ya Allah Ka gafarta mini in Ka so, Ka yi mini rahama in Ka so, Ka azirtani in Ka so, ya ƙudirce niyyar rokonsa, lallai Shi Yana aikata abinda Yake so, babu mai tilasta Shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi