Hadisai
CUTUTTUKAN ZUKATA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 4
- 3016
- 10855
Abin da nake ji muku tsoro shi ne mutumin da yake karatun Alkur’ani, ko da kuwa ana ganin farin cikinsa a kansa, kuma ya munana wa Musulunci.
Hasan neIbnu Hibban ne ya Rawaito shi - 65047
Kada ku nemi ilimi dan ku yi wa malamai alfahari da shi, ko ku yi musu da wawaye da shi
Ingantacce neIbnu Majah ne ya ruwaito shi - 65062
Idan kaga wadanda suke bin masu kama da juna daga gareshi to wadannan su ne Allah Ya ambata, to ku gujesu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi