Hadisai
ZARGIN SON ZUCIYA DA SHA'AWE-SHA'AWE
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 9
- 4723
Ɗan Adam bai cika ƙwarya mafi sharri daga ciki ba, 'yan lomomi su ishi ɗan Adam waɗanda zasu tsaida bayansa, idan ya kasance babu makawa, to ɗaya bisa uku dan abincinsa, da ɗaya bisa uku dan abin shansa, da ɗaya bisa uku dan numfashinsa
Ingantacce neImam Ahmad da Tirmizi da Nasa'i da Ibnu Majah ne Suka rawaito shi - 5830
Ban bar wata fitina a baya na ba mafi cutar da Maza kamar mata ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 8898
An rubutawa Xan Adam rabonsa a Zina kuma dole sai ya same shi babu Makawa: Idanu suna Zina zianarsu Kallo, Kunnuwa suna Zina Zinar su Sauraro, Harshe yana Zina Zinarsa Magana, Hannu Zinarsa Tavawa, Qafa kuma Zinarta tafiya, Zuciya Kuma tana so da Buri, kuma Farji yana gasgata hakan ko ya qaryata shi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10856
- 65047
Kada ku nemi ilimi dan ku yi wa malamai alfahari da shi, ko ku yi musu da wawaye da shi
Ingantacce neIbnu Majah ne ya ruwaito shi - 65049
Allah Ya buga wani misali hanya ce madaidaiciya
Ingantacce neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 65062
Idan kaga wadanda suke bin masu kama da juna daga gareshi to wadannan su ne Allah Ya ambata, to ku gujesu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66382
Za'a bijiro da fitintinu akan zukata kamar tabarma kara-kara
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 66535
Imanin ɗayanku ba zai cika ba har sai son zuciyarsa ya kasance mai bi ga abin da na zo da shi
Nawawi ya ce: Hadisi ne IngantacceMun rawaito shi a cikin littafin Al-Hujjah da isnadi ingantacce