Hadisai
TSARKAKE ZUKATA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 21
- 3159
Bala'i ba zai gushe ga mumini da mumina ba a kansa da ɗansa da dukiyarsa har sai ya gamu da Allah ba shi da wani laifi
Hasan neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 3298
’’Lamarin mumini da ban mamaki yake, dukkannin al’amuransa alheri ne, kuma hakan ba ya kasancewa ga kowa sai ga mumini
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3300
- 3332
- 4314
Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4704
Ka kasance a duniya kamar kai baƙo ne ko mai ƙetare hanya
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 4706
Kada ku yi hassada, kuma kada ku yi cinikin koɗe (shi ne wani ya zo sayan wani abu sai wani a kasuwar wanda ba ya nufin sayan sai ya zo ya ce a siyar mini a kaza sai ya faɗi sama da kuɗin kayan), kuma kada ku yi gaba, kada ku juyawa juna baya, kuma kada wani ya yi ciniki akan cinikin wani, ku zama bayin Allah 'yan uwan juna
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5341
Ku yi duba zuwa ga wanda yake ƙasa da ku, kada ku yi duba zuwa ga wanda yake sama da ku, hakan zai sa (ku godewa Allah) ba za ku raina ni’imominSa gareku ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5434
- 5449
Ni'imomi biyu ana yi wa da yawa daga mutane kamunga a cikinsu: Lafiya da rarar lokaci
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 6821
Annabi SAW ya Zana zanuka, sai ya ce: wannan shi ne Mutum kuma wannan shi ne Ajalinsa yana cikin haka sai zanen mafi kusa yazo masa
Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyunBuhari ne ya rawaito shi - 8902
Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da gani na fuj'a sai ya umarceni in juyar da ido na
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65004
- 65018
Ka fadamin wata magana a Musulunci da ba zan tambayi waninka game da ita ba, ya ce: "Ka ce na yi imani da Allah, sannan ka tabbatu akan hakan
Ingantacce neMuslim da Ahmad ne suka rawaito shi - 65022
Alkiyama ba za ta tsaya ba har sai mutum ya wuce wani kabari sai ya ce: Ina ma dai ni ne a wurin nan
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65065
Za'a kirga a binda suka ha'inceka suka saba maka suka yi maka karya, da kuma ukubar da ka yi musu
Mai Rauni neTirmizi ne ya ruwaito shi - 65814
Matsayina da duniya, ni a cikinta ba komai bane sai kamar matafiyi ne akan abin hawa da ya sha inuwa a ƙarƙashin wata bishiya sannan ya tafi ya barta
Ingantacce neTirmizi ne ya Rawaito shi - 66234
(Mutum) bakwai Allah - Maɗaukakin sarki - Zai inuwantar da su a cikin inuwarSa ranar da babu wata inuwa sai inuwarSa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66515
Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka ruwaito shi - 66524
Ka fadamin wata magana a Musulunci da ba zan tambayi waninka game da ita ba, ya ce: "Ka ce na yi imani da Allah, sannan ka tabbatu akan hakan
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi