Hadisai
TARIHI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- ƘISSOSHI DA YANAYI NA AL'UMATAI DA SUKA GABATA (5)
- TARIHIN MAKKA DA MADINA DA AL'AƘSA (1)
- TARIHI DA RAYUWAR FITATTU (1)
- GARURUWA DA FITATTU (1)
sakamako 10
- 3303
Akwai wani sarki a cikin waɗanda ke gabaninku, kuma ya kasance yana da wani matsafi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3446
- 4725
- 4936
Banu Isra'il sun kasance Annabawa ne suke shugabantarsu, duk lokacin da wani Annabi ya rasu sai wani Annabin ya maye gurbinsa, lallai cewa babu wani Annabi a baya na, za'a samu halifofi zasu yawaita
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 7041
Ba'a tava samun wanda yayi magana ba yana zanin goyo sai Mutane Uku
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10104
- 10417
Wasu Mutane Uku sun futo suna tafiya sai Ruwan sama ya sauko, sai suka shiga cikin Kogo. sai Dutse ya rufe su
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10561
Mun kasance tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- a.
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10603
Kada mace ta yi tafiya, tafiyar kwana biyu sai da mijinta tare da ita ko muharraminta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10620
Na shaida tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - addu’ar ranar Idi, don haka ya fara yin addu’a kafin huduba, ba tare da layya ko iqaamah ba, sannan ya tashi tare da Bilal yana mai dogaro da shi, sannan ya yi umarni da tsoron Allah, ya kwadaitar da biyayyar sa, ya yi wa mutane nasiha da tunatar da su.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi