Hadisai
FALALOLI NA SURORI DA AYOYI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 14
- 5213
Lallai cewa Annabi ya aika Wani Mutum a wani yaki sai ya kasane yana" karantawa abokansa in yana jansu Sallah, Sai yake cika karatunsa da: Kulhuwa.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5775
- 6208
Kada ku mayar da gidajenku makabarta, Shaiɗan yana guduwa daga gidan da ake karanta Surat Al-Bakarah a cikinsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6265
Wanda ya haddace ayoyi goma daga farkon Suratul Kahf, za'a tsare shi daga Dujal". A cikin wata riwayar: "Daga ƙarshen Suratul Kahf
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6274
Wanda ya karanta ayoyi biyu na ƙarshen Suratul Bakara da daddare sun ishe shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10114
Baka ga Wasu Ayoyi da aka saukar da su ba a wannan Daren ba'a tava ganinsu ba? Falaqi da Nasi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10851
Ku karanta Alƙur’ani domin zai zo ranar alƙiyama yana mai ceton ma'abotansa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65059
Yakai baban Al-Munzir, shin ka san wacce aya ce daga littafin Allah mafi girma tare dakai?" ya ce: Na ce; {Allah wanda babu wani abin bautawa da gaskiya sai Shi Rayayye Tabbatacce da kanSa} [Al-Baqara: 255]. Ya ce: Sai ya daki kirjina, ya ce: "Wallahi ilimi ya faranta maka kai baban Al-Munzir
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65060
- 65099
Allah - maɗaukakin sarki Ya ce: Na raba sallah tsakanina da tsakanin bawaNa gida biyu, bawaNa yana da abin da ya roƙa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65261
Na rantse da wanda raina yake hannunSa, lallai cewa ita ta yi daidai da ɗaya bisa uku na Alƙur'ani
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 65285
a'a ku ce: Mun ji mun bi, muna neman gafarKa ya Ubangijinmu makoma tana wurinKa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65298
Wata aya a cikin littafinku kuna karantata, da a ce agurinmu mu Yahudawa ta sauka da mun riƙi ranar idi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65448
An saukar min da wasu ayoyi (waɗanda) ba'a taɓa ganin kwatankwacinsu ba ko sau ɗaya, Falaƙi da Nasi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi