Hadisai

ALWALA

Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0

sakamako 37

  1. 3033
  2. 3284
  3. 3313
  4. 3356

    Idan kun sa shi, kuma idan kuna yin alwala, ku fara da kwanakinku.”

    Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
  5. 3368

    ((Hakika Al'umata za'a kirawo su ranar Al-kiyama masu Fari da kyalkyali na daga guraben Alwala)).wanda ya sami damar tsawaita Farinsa daga gareku to ya aikata.Acikin wani Lafazi na Muslim:((Naga Aba Huraira yana Alwala,sai ya wanke Fuskarsa da Hannayensa har ya kusa isa Kafadunsa biyu,sannan ya wanke Kafafunsa biyu har saida ya daga izuwa Kaurinsa biyu,sannan yace:Na ji Manzan Allah-tsira da amincin Allah su tabbata agareshi-yana cewa:Hakika Al'umata za'a kirawo su ranar Al'kiyama masu Fari da kyalkyali na daga guraben Alwala))wanda ya sami damar tsawaita Farinsa da kyalkyalinsa to ya aikata.Kuma acikin wani lafazin na Muslim:Na ji Badadina-tsira da amincin Allah su tabbata agareshi-yana cewa:((Adon Mumini yana kaiwa inda Alwala takai((.

    Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi duka Riwar ta sa biyun - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  6. 3444
  7. 3534

    Allah ba ya karbar sallar dayanku idan ya yi hadasi har sai ya yi alwala

    Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  8. 3535

    Azabar wuta ta tabbata ga duga-dugai

    Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Buhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa
  9. 3731
  10. 3758
  11. 4960
  12. 6263
  13. 8374

    "Ba don kar in matsawa al'umma ta ba da ma umarce su da yin asuwaki yayin kowace salla"

    Ingantacce neAl-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi
  14. 8375

    Duk wanda yake son yasan Al-walar Manzon Allah SAW to ita ce wannan

    Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
  15. 8377
  16. 8378
  17. 8379
  18. 8380

    Lallai cewa Annabi SAW ya zo da xaya bisa Ukun Mudu sai yake shafawa a Dantsensa

    Ingantacce neIbn Khuzaimah ya rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
  19. 8381
  20. 8382

Ba da rahoton kuskure

Ƙari